• Labaran yau

  December 09, 2016

  RAFIN ATIKU-BIRNIN KEBBI: AN DAURA AUREN NAFI'U DA MARYAM (HOTUNA)

  Malam Nafi'u (Ango)
  A yau dinnan Juma'a 9/12/2016 da misalin karfe 3:15 na rana aka daura auren Malam Nafi'u da Malama Maryam wanda ya sami halartar jama'a da dama,
  yayin da jama'a suka shaida kuma suka taya Angon murnar wannan Auren.


  Bayan daurin auren ,abokan angon sun taya shi murna ta walima
  Wasu abokan Ango


  ALLAH YA ALBARKACI AUREN YA SA ALKHAIRI NE AMIN
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: RAFIN ATIKU-BIRNIN KEBBI: AN DAURA AUREN NAFI'U DA MARYAM (HOTUNA) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama