• Labaran yau

  December 02, 2016

  MATASHI YA FADI YA MUTU A YAYIN DA SUKE FADA DA YAYAN SHI

  AbiaFacts ta ce wasu 'yan uwan juna sun kaure da fada jiya,shi wannan mai jan rigar shine yayan mamacin kuma shi ne ke dukan kanen da ka gani kwance ya mutu.
  A yayin da suke fadan,sai aka ga kanin ya yanke jiki ya fadi.Bayan an garzaya da shi zuwa assibiti sai Likita ya tabbatar da mutuwar kanin da ka gani a kwance.Ai ka ga yayan mai jan riga ya rude.
  Allah ya kiyaye.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: MATASHI YA FADI YA MUTU A YAYIN DA SUKE FADA DA YAYAN SHI Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama