• Labaran yau

  December 12, 2016

  MATAR DA TA TADA BOMB A KASUWAR MONDAY A MAIDUGURI

  Wannan ragowar abin da ya rage ne daga rugurgujewar jikin matar da ta tayar da bam a kasuwar Monday a garin Maiduguri,ita da wani mutum wanda dukkan su ba a san ko su waye ba,
  sun mutu a sanadiyar fashewar bam din yayin da mutane akalla 17 suka sami raunukka,amma ba rahotun rasa rai daga kafofin watsa labaru.

  Wasanni - BBC Hausa

  wasanni

  Football (Sky Sports)

  Sky Sports Football - Live games, scores, latest football news, transfers, results, fixtures and team news from the Premier to the Champions League.

  Wasanni - BBC Hausa

  wasanni

  Football (Sky Sports)

  Sky Sports Football - Live games, scores, latest football news, transfers, results, fixtures and team news from the Premier to the Champions League.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: MATAR DA TA TADA BOMB A KASUWAR MONDAY A MAIDUGURI Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama