Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna
cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood
idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.
Ta kuma nuna cewa
ba ta da niyyar barin Kannywood inda ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta take sha'awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta bai nina ba.

Gida - Leadership Hausa
Assalamu alaikum, Editan LEADERSHIP Hausa mai farin jini, ka bani dama na yi kira ga gwamna Kashim...
Gida
(null)
Labarai, kai tsaye- Radio France Internationale RFI
Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.
NIGERIAN NEWSPAPERS
Flash or unlock your phone at SENIORA TECH shop No.51 upstairs.OLUMBO shopping complex Ahmadu Bello way Birnin kebbi. 08062543120 http://...
Wasanni
Domin samun labaran wasanni kai tsaye daga club na kwallon kafa na turai
Tags:
NISHADI