GOBARA TA LAKUME SASHEN KAMFANIN GIYA A LAGOS

Wata gobara lakume wani sashi na Babban kamfanin yin giya na ‘ Nigerian Breweries Plc’ da ke yankin Iganmu a jihar Legas
Daraktan hukumar  kasha gobara da ke Legas Razak Fadipe, ya ce, gobarar ta tashi ne da misalin Karfe 5:30 na safen yau Lahadi inda ta Lakume sashen da ake adana kayayyaki kamar su  kwalabe da sauransu.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas Fatai Owoseni, ya bayyanawa manema labarai cewa, hukumar ta tura jami’anta kimanin 100 yankin, an samu rahoton mutane uku da suka samu raunuka inda yanzu su ke jinya a asibiti.
(Leadership Hausa)

SANA'A SA'A: Amfanin 'Ya'yan Itatuwa (Tuffah, Kankana, Lemo, Mangwaro) - Leadership Hausa

Za mu dan yi bayani a takaice kan wasu daga cikin 'ya'yan itatuwa, wadanda suke da amfani a jikin dan adam. Da yawa jama'a ba sa la'akari da amfaninsu, tare da fatan uwargida za ta kawo hankalinta, domin amfanin iyalinta baki daya. TUFFAH (APPLE) Wannan dan itace na dauke da sinadarin 'Bitamin C' duk da...
GOBARA TA LAKUME SASHEN KAMFANIN GIYA A LAGOS GOBARA TA LAKUME SASHEN KAMFANIN GIYA A LAGOS Reviewed by on December 25, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.