• Labaran yau

  December 02, 2016

  AN KASHE KUMA AKA KONA WASU MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA FASHI DA MAKAMI (HOTUNA)

  A yau Juma'a dinnan ne dai a garin Onitsha na jihar Anambara rana ta baci wa wasu mutane guda biyu da ake zargi da fashi da makami.Bayan jama'a da suka fusata sun likida masu na jaki har
  sai da suka mutu,daga bisani kuma aka banka wa gawarwakin su wuta har suka kone kurmus sabada taimakon wutar tayar mota da aka dora a jikin su a yayin da aka banka masu wutar.


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN KASHE KUMA AKA KONA WASU MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA FASHI DA MAKAMI (HOTUNA) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama