• Labaran yau

  December 04, 2016

  AN KAMA MACE SOJAN GONA MAI MUKAMIN MANJO A ABUJA (BIDIYO)

  Wannan rahotu daga Daily Trust ya ce wata mata mai suna Rose John da take yin shiga irin ta soja har da mukamin Manjo ta fada hannun jami'an tsaro a Abuja
  ,ita dai matar ance ta dau lokaci tana aikin likitanci kafin ta fada cikin wannan tarkon da ta jefa kan ta.Lt.Col Ismaila Abdullahi na rundunar tsaron shugaban kasa da ke Abuja ne dai ya gabatar da ita a gaban 'yan jarida.
  Kalli bidiyon a kasa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN KAMA MACE SOJAN GONA MAI MUKAMIN MANJO A ABUJA (BIDIYO) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama