ALMAJIRIN DA YA SAKA KUKA BAYAN YA FUSKANCI WANDA YAKE ROKO YA SAMI CANJIN RAYUWA (HOTUNA)

Kwanakin baya ne na rubuto labarin wani Almajiri da ya saka kuka bayan ya fuskanci wanda yake roko,bayan aukuwan wannan al'amari,wasu bayin Allah sun
tara kudi da kayaki suka taimaki wannan Almajirin.Bayan haka,wata baiwar Allah ta dauki nauyin rayuwar wannan Almajirin baki daya inda ta maida shi dan'uwan ta kuma ya tare a gidan ta kamar yadda ka gani a hoto a sama.Allah Sarki.

Gida - Leadership Hausa

Assalamu alaikum, Editan LEADERSHIP Hausa mai farin jini, ka bani dama na yi kira ga gwamna Kashim...

Gida

(null)

Labarai, kai tsaye- Radio France Internationale RFI

Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.

NIGERIAN NEWSPAPERS

Flash or unlock your phone at SENIORA TECH shop No.51 upstairs.OLUMBO shopping complex Ahmadu Bello way Birnin kebbi. 08062543120 http://...

Wasanni

Domin samun labaran wasanni kai tsaye daga club na kwallon kafa na turai
ALMAJIRIN DA YA SAKA KUKA BAYAN YA FUSKANCI WANDA YAKE ROKO YA SAMI CANJIN RAYUWA (HOTUNA) ALMAJIRIN DA YA SAKA KUKA BAYAN YA FUSKANCI WANDA YAKE ROKO YA SAMI CANJIN RAYUWA (HOTUNA) Reviewed by on December 20, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.