ADAM A. ZANGO YA KAFA GIDAUNIYA DON TAIMAKON MARAYU

Adam Zango Ya Kafa Gidauniya Domin Taimakawa Marayu, 'Yan Gudun Hijira Da Marasu Galihu
Fitaccen jarumin finafinan Hausa Adam Zango ya kafa wata sabuwar gidauniya domin taimakama 'yan gudun hijra, marayu da marasa galihu.
Adam Zango ya ce zai yi amfani da baiwar da Allah ya ba shi wajen shirya wasanni cikin birni da kauyuka na Arewacin Nijeriya. Inda duk kudin da aka samu na marasa galihu ne.
A cikin tafiyar akwai wasu daga cikin mawaka da kuma wasu wadanda ba 'yan fim ba.

Gida - Leadership Hausa

Assalamu alaikum, Editan LEADERSHIP Hausa mai farin jini, ka bani dama na yi kira ga gwamna Kashim...

Gida

(null)

Labarai, kai tsaye- Radio France Internationale RFI

Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.

NIGERIAN NEWSPAPERS

Flash or unlock your phone at SENIORA TECH shop No.51 upstairs.OLUMBO shopping complex Ahmadu Bello way Birnin kebbi. 08062543120 http://...

Wasanni

Domin samun labaran wasanni kai tsaye daga club na kwallon kafa na turai
ADAM A. ZANGO YA KAFA GIDAUNIYA DON TAIMAKON MARAYU ADAM A. ZANGO YA KAFA GIDAUNIYA DON TAIMAKON MARAYU Reviewed by on December 14, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.