Header Ads

ZINA A GEFEN TITI BAYAN SHUN SHA BARASA (HOTUNA)

A ranar Lahadin da ya gabata ne a anguwan  Mugodhoyi a kasat Zimbabwe mutane da ke wucewa a kan titi suka gan wani abun mamaki,a yayin da wani matashi mai suna Lovemore Jiri da wata matashiya mai suna Cathrine suka yi zina a gefen titi bayan sun kwankwadi barasa suka yi tatil.A tunanin su dai sun iso gida ne
.
Daga naij.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.