(HOTUNA) 'YAN SANDA SUN HARBA BARKONON TSOHUWA KAN 'YAN SHI'A MASU ZANGA ZANGA A KANO

A yau dinnan ne dai Litinin 14/11/2016 'yan sanda a birnin  Kano suka harba barkonon tsohuwa kan 'yan kungiyar Islamic movement of Nigeria da aka fi sani da shi'a a yayin da suke gudanar da zanga zanga domin a sako shugaban su Sheikh Ibrahim Zakzaky da hukumar leken asiri da ayyukan tsaro na cikin gida ta DSS ke ci gaba da yi wa shugaban nasu.


No comments:

Rubuta ra ayin ka