Wannan wani matashi ne da aka sare hannun sa yayin wani tashin hankali tsakanin kungiyoyin 'yan da guda biyu a garin Jos babban birnin jihar Plateu
,wannan wani abokin sa ne ya sa wanda aka sare wa hannun a tsakiyar babur domin garzaya wa da shi zuwa assibiti.
Kai jama'a,Allah ya sauwaka wannan irin rashin fahimtar rayuwa.

Tags:
AL-AJABI