• Labaran yau

  November 18, 2016

  WANI MUTUM YA MAKALE A JIKIN WATA MATAR AURE A YAYIN DA SUKE ZINA (BIDIYO)

  Jaridar eDaily ta kasar Kenya ta ruwaito cewa ranar Asabar 17/11/2016 wani mutum ya makale a jikin wata matar aure a yayin da suke zina a wani hotal mai suna West Guage Hotel kusa da kasuwar Daaraja Mbiki a gundumar Kisii.
  Bayan sun gama zina,sai mutumin yayi yunkurin ya tashi amma azzakarin sa ya makale a farjin matar,bayan sun yi iya abin da za su iya domin su warware kan su amma suka kasa,sai suka fara ihu domin neman taimako daga jama'a.Hakan ya sa jama'a suka zo domin su taimake su kuma aka gayyato hukuma cikin al'amarin wanda ya sa aka dauke su zuwa gidan wani mai maganin gargajiya mai suna Annette Mutheu.
  Wannan irin al'amarin masana suna kiran shi  penis captivus .
   Kalli bidiyon a kasa.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: WANI MUTUM YA MAKALE A JIKIN WATA MATAR AURE A YAYIN DA SUKE ZINA (BIDIYO) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama