WANI MAI SAYAR DA AYA SANYE DA KWAT (HOTUNA)

Wani bawan Allah kenan a wani wajen hutawa a Jos na jihar Plateu yana sayar da aya a cikin baro a yayin da yake sanye da tufafin kwat coat .Wannan mutum dai ya yi imani ne da darajanta kai ga sana'a ta hanyar shiga irin ta kammalallun mutane a gudanar da tsarin kasuwanci da yayi daidai da zamani.
Allah ya taimaka.
No comments:

Rubuta ra ayin ka