TRUMP YA ZIYARCI OBAMA A KARON FARKO BAYAN YA CI ZABE


A karon farko bayan zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ya lashe zaben kasar ta Amurka ya amsa gayyatar shugan Amurka mai barin gado Barack Obama inda ya ziyarce shi a fadar WhiteHouse inda
suka tattauna abubuwa da dama.


Shugabannin dai guda biyu sun fadi kalamai masu dadi game da junan su inda Trump y
ace Obama mutumin kirki ne shi kuma Obama ya ce harkokin Trump sun bashi kwarin gwuiwa domin idan Trump yai nassara a shuganci,Amurka ce tai nassara.
Shi dai Trump ya je fadar ta Whitehouse ne da zababben mataimakin sa da matar shi  da sauran mukarraban shi.


TRUMP YA ZIYARCI OBAMA A KARON FARKO BAYAN YA CI ZABE TRUMP YA ZIYARCI OBAMA A KARON FARKO BAYAN YA CI ZABE Reviewed by on November 10, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.