NIGERAIAN PORTS AUTHORITY ZATA DAUKI MA AIKATA

HUKUMAR KULA DA TASHOSHIN JIRAGEN RUWAN NAGERIYA WATAU NIGERIAN PORTS AUTHORITY ZATA DAUKI MA AIKATA,SABODA HAKA ANA SANAR DA MATASAN JIHAR KEBBI MAZA DA MATA DA SU HANZARTA CIKA TAKARDUN NEMAN AIKIN DON SAMUN WADATACCEN WAKILCI DAGA JIHAR KEBBI.KADA YA WUCE SATI BIYAR DAGA YAU 11/11/16
DANNA NAN DOMIN CIKA TAKARDUN KAI TSAYE

SANARWA:YAZIZ M.SHEHU {DCC CABINET OFFICE}BIRNIN KEBBI

No comments:

Rubuta ra ayin ka