NAMAN MIYA KO AZZAKARI A CIKIN ABINCI ?

Wata mata mai suna Akosua da ke Pokuase a Accra babban birnin kasar Ghana ta bayyana cewa ta razana har ta yi ihu a yayin da ta kusa kammala cinye wani abinci da ta saye wanda suke kira Tuo Zaafi,kwatsam sai ta ga naman miya mai siffan azzakari.
Daga Naij.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka