• Labaran yau

  November 28, 2016

  LIMAMIN DA AKA BINNE SHI YANA MURMUSHI BAYAN YA MUTU

  Liman Nuh Caparino ya hadu da ajalin sa ne jiya Assabar 27/11/2016 a yayin da wani dan bindiga ya kashe shi ta hanyar harbi a lokacin da yake jagorantar sallar Assuba a zauren shi
  .Babu wanda ya dau alhakin kisan gillar kuma ba wani dalilin da aka bayar'
  An dai kula cewa fuskar marigayin ta sauya izuwa murmushi bayan da aka yi masa sutura kafin a bizne shi.
  Allah ya jikan sa.Amin


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: LIMAMIN DA AKA BINNE SHI YANA MURMUSHI BAYAN YA MUTU Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama