LAGOS: AN KASHE WANI YARO DAN SHEKARA BAKWAI KUMA AKA KONA SHI

Jaridar naij.com ta ruwaito cewa an tuhumi wannan yaro ne cewa ya saci garin rogo,kana ya sha mummunar duka har ya mutu,daga bisani aka kona shi a safiyar ranar Laraba 16/11/2016.
Kalli bidiyon a kasa.

No comments:

Rubuta ra ayin ka