KAN KARE YA KUMBURA BAYAN SARAN MACIJI

 Kan wannan karen ya girma sau kashi uku bisa yanda girman sa na asali yake bayan maciji ya sare shi,amma ya sami sauki bayan yayi jinya a asibitin dabbobi na kwana daya.

No comments:

Rubuta ra ayin ka