AN TSINCI JARIRIYA A BOLA CIKIN KWALIN BISKIT

An tsinci wata jaririya da aka yi wa kwalliya kuma aka sanya ta a cikin wani katon kwalin biskit aka kuma ajiye ta a wani bola a kan titin Ikot Ekpene da ke Uyo,babban birnin jihar Akwa Ibom yau da safe.
Wannan jaririyar dai tayi ta kuka har sai da ta mutu don kishi da yunwa.
Allah ya kiyaye,Amin.

AN TSINCI JARIRIYA A BOLA CIKIN KWALIN BISKIT AN TSINCI JARIRIYA A BOLA CIKIN KWALIN BISKIT Reviewed by on November 20, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.