• Labaran yau

  November 27, 2016

  AN KAMMALA TARON ZIKIRI DA WA'AZI NA KASA DA KHILAQU ZIKIRULLAHI TA KASA TA SHIRYA A GARIN GWADANGAJI

  Sheikh Sirajo Kauran Asha

  An kammala taron zikiri da wa'azi na kasa wanda Khilaqu zikirullahi ta shirya a garin Gwadangaji a jihar Kebbi ta Najeriya ranar Assabar 26/Safar/1438-26/Nov 2016 wanda aka yi a filin Umar Ahmed model primary shchool a cikin garin Gwadangaji
  .
  Kamar yadda  aka saba dai a tsari,an fara taro da addu'a sa'annan malamai masu wa'azi suka fara wa'azin.Cikin malamai da suka sami damar yin wa'azi sun hada da
  1.Sheikh Musa Dogon Daji
  2.Sheikh Sirajo Kauran Asha
  3.Malam Hussaini Kayama
  Sauran malamai sun hada da
  4.Sheikh Buhari Kamba
  5.Sheikh Yusuf Jibril Zuru
  6.Sheikh Dr.Abubakar Yagawal
  7.Malam Umar Malisa.
  10.Malam Bala Reza Kashin zama (Garkuwan fili)
  Malam Musa Dogon daji

  IYAYEN TARO

  1.Sheikh Alh.Usman Na'Allah Gwadangaji
  2.Maigirma Uban Kasa/Magajin Gwadangaji-Alh.Umaru Ahmed MNI
  3.Barade Umaru Abubakar-Hakimin Yawurawa
  4.Mal.Umaru Magaji Dan Galadiman Kabawa
  5.Marafa Riskuwa sabon gari Gwadangaji
  6.Janne Bello,Hakimin Busawa
  Malam Salihu Kano

  SHEHUNNAI MASU GAYYATA

  1.Khalifa Sheikh Ahmadu Usman Muhktar B/kebbi
  2.Khalifa Mal.Bashir Sheikh Umaru Ikka
  3.Liman Muhammadu Dandare Gwadangaji
  4.Khalifa balarabe Lawal Jega
  5.Khalifa Balarabe Lawali Jega
  6.Khalifa Malam Bashir Sheikh Musa Fakai ARG
  7.Khalifa Aminu Aminu Shehu Zauro
  8.Sheikh Haliru Sarkin Zabarmawan Gwandu.
  Wasu daga cikin 'yan agaji da sukayi hidima a wajen taron
  An dai kammala taron na Zikiri da Wa'azi lafiya kalau,kuma taron ya sami halartar daruruwan jama'ar Musulmi,tun karfe 4:00 na yammacin ranar Assabar ne garin na Gwadangaji ya fara samu jama'ar da suka fara halarta daga wurare daban daban.
  Wasu daga cikin masu sayar da litaffan musulunci kafi taron


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN KAMMALA TARON ZIKIRI DA WA'AZI NA KASA DA KHILAQU ZIKIRULLAHI TA KASA TA SHIRYA A GARIN GWADANGAJI Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama