• Labaran yau

  November 23, 2016

  AN KAMA 'YAN SANDAN DA KE TAIMAKA WA 'YAN FASHI DA MAKAMI (HOTUNA)

  Hukumar 'yan sandan Najeriya ta kira taron manema labaru a ranar 22/11/2016 a Abuja inda ta baiyana wa manema labaru nassarar da ta yi wajen ganowa da kuma damke bata garin 'yan sanda da ke hada baki da 'yan fashi da makami wajen basu bindigogi,albarussai ko nakiyoyi domin cutar da al'umma.
  Sunayen 'yan sandan da ake tuhuma:
  CASE I: ARREST OF NINE (9) POLICE PERSONNEL FOR UNPROFESSIONAL CONDUCT, AIDING AND ABETMENT OF SERIOUS CRIMES e.g. CATTLE RUSTLING, ROBBERY AND KIDNAPPING IN THE NORTH-EAST.
  SUSPECTS:
  i. EX. ASP YugudaAbbah
  ii. EX. SgtHabilaSarki
  iii. EX. DiphenNimmyel
  iv. EX. SgtYasanDanda
  v. EX. Sgt Abbas Mailalle
  vi. EX. SgtBwanasonTanko
  vii. EX. SgtDonan James
  viii. EX. CPL Idris Salisu
  ix. EX. CPL Zakari Kofi


  Idan da wanda sharri ne aka yi mashi a cikin wadannan korarrun 'yan sanda to muna taya shi rokon Allah ya kiyaye kuma ya kubutar da shi.Idan kuma duk suna da hannu,to a gaggauta yin adalci ga al'umman da aka zalunta ta hanyar cin amanar kasa da kuma al'umman da aka dora masu amanar kulawa da su.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN KAMA 'YAN SANDAN DA KE TAIMAKA WA 'YAN FASHI DA MAKAMI (HOTUNA) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama