AN HAIFI WANI JARIRI DA HAKORA GUDA BIYU A BAKIN SHI (HOTO)

Wata mace ta rubuto a shafin ta na sada zumanta na Twitter cewa "an haifi jinjiri da hakora a bakin shi" wannan al'amarin ya faru ne ranar Juma'a 11/11/2016.
(Daga naij.com)


AN HAIFI WANI JARIRI DA HAKORA GUDA BIYU A BAKIN SHI (HOTO) AN HAIFI WANI JARIRI DA HAKORA GUDA BIYU A BAKIN SHI (HOTO) Reviewed by on November 13, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.