• Labaran yau

  November 30, 2016

  AN DAKATAR DA KARIN FARASHIN KIRAN WAYA DA AMFANI DA INTANET

  Hukumar da ke sa ido kan kamfanonin wayan salula ta Najeriya NCC ta yi amai ta lashe inda ta sake bai wa kamfanonin wayar salula da kada su kara kudin amfani da intanet kamar yadda ta ba da umarni a baya,
  hukumar ta ce tayi haka ne saboda yawan koke da jama'a suka yi wanda ya sa a dole a saurari jama'ar Najeriya domin saboda su hokumar ke kokarin kare hakkin su.

  Mun gode wa duk wanda ke da hannu wajen dakatar da wannan karin,domin da wahalar za ta yi yawa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN DAKATAR DA KARIN FARASHIN KIRAN WAYA DA AMFANI DA INTANET Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama