• Labaran yau

  November 10, 2016

  AN CIRE KALAMAR BARAZANAR KORAN MUSULMI KO HANA SU SHIGA AMURKA DAGA SHAFIN YANAR GIZON DONALD TRUMP

  An cire kalaman barazanar korar musulmi ko hana su shiga kasar Amurka da zababben shugaban kasar Amurka  Donald Trump yayi a lokacin neman zaben sa daga shafiin sa na yanar gizo bayan ya lashe zaben da aka kammala.Tun 8/11/16 ne masu tafiyar da shafin zababben shugaban na Amurka suka cire wadannan kalaman,kuma babu wani bayani game da dalilin yin hakan.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: AN CIRE KALAMAR BARAZANAR KORAN MUSULMI KO HANA SU SHIGA AMURKA DAGA SHAFIN YANAR GIZON DONALD TRUMP Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama