AN BIZINE WANI MUTUM A CIKIN AKWATIN GAWA MAI SIFFAN KIFI (HOTUNA)

Al'umman garin Uyo babban birnin Akwa Ibom sun tashi cikin mamaki a yayin da suka gan an shirya wa wata gawa akwati mai siffan kifi kuma aka sa mamacin a ciki kana aka je aka bizine shi a cikin akwatin,wannan al'amarin ya jawo tsokaci da mamaki a tsakanin al'umman wannan garin na Uyo inda kowa ke fadin ra'ayin shi.Tirkashi,sauki da tsari sai Musulunci.(Daga Linda Ikeji)

No comments:

Rubuta ra ayin ka