Suturar 1.2 miliyan ce Aisha Buhari ta sa zuwa taron mata a Belgium


Mujallar The Post ta bugo hoto da kuma farashin suturar da uwargidan shugaban Najeriya ta sa zuwa wajen taron mata a kasar Belgium akan kudi kimanin naira miliyan daya da dubu dari biyu 1.2 miliyan.Wannan sutura dai ana kiran shi Salvatore Ferragamo Cape.


2 comments:

  1. haba malama aishatu

    ReplyDelete
  2. kai jama a,ana kukan ba kudi

    ReplyDelete

Rubuta ra ayin ka