• Labaran yau

  October 15, 2016

  Mata nawa suka zabi shuga Buhari lokacin zabe,daga kicin da kuryar daki ne?


   A DAIDAITA SAHU BABA BUHARI DA AISHA BUHARI

  Matsalar miji da mata ya kamata a warware shi a cikin gida,amma a yayin da al'amarin ya fito fiili to lallai hakuri yayi rauni,ko kuwa an kure matakan hakurin.Aisha Buhari tayi hira da BBCHausa  inda ta zargi mijin ta da aikata wasu kurakurai game da yadda yake tafiyar da gwamnatin shi,to amma martanin na baba Buhari ina ganin zai iya zama damuwa ga mata da suka fito kwan su da kwarkwatan su suka zabe gwamnatin APC,ai kaga ba daga kicin ko kurwar dakunan su suka zabi gwamnatin da suke so ba.

  Wa ke tuyan kosa lokacin campaign?  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mata nawa suka zabi shuga Buhari lokacin zabe,daga kicin da kuryar daki ne? Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama