Karuwa ta sayar da diyar ta akan naira dubu sittin N60.000


Wata karuwa mai suna Grace Aghomi Onome ta sayar da diyar ta a  kan kudi naira dubu sittin N60.000,wannan karuwar 'yar shekara 37 ta aikata wannan danyen aikin ne a angwar Badagry da ke garin Lagos.
Matar da ta taimaka wa karuwar domin ta sayar da 'yar ta mai suna Feranmi Ahmed tana aiki ne a zamar bauya ga mai sayen yarinyar wanda tuni 'yan sanda suka gurfanar da su a gaban kotun magistare na Ebute Metta da ke garin na Lagos.

No comments:

Rubuta ra ayin ka