• Labaran yau

  October 20, 2016

  Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da yan matan Chibok su 21 da iyayen


  Shugaban kasa Buhari ya gana da yan matan Chibok da iyayen su a fadar shugaban kasa ranar Laraba 19,Octoba 2016, bayan Boko haram ta sako su ta hanyar musanyan da aka yi da wasu kwamandodin boko haram din guda hudu wanda kungiyar RED CROSS ta sa ido.  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da yan matan Chibok su 21 da iyayen Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama