DEPARTMENT OF PETROLEUM RESOURCES (DPR) ZATA DAUKI MA'AIKATA

DEPARTMENT OF PETROLEUM RESOURCES (DPR)

Zata dauki ma'aikata masu darajar shaidar karatu ta digiri na farko,ana sanar da jama'ar jihar Kebbi,musamman matasa masu digiri da su hanzarta don su cika takardun da ake bukata.

DANNA NAN DOMIN ZIYARTAR SHAFIN CIKA TAKARDU

SANARWA DAGA YAZID M.SHEHU (DCC) CABINET OFFICE BIRNIN KEBBI 

No comments:

Rubuta ra ayin ka