An kama kwarto da yayi shige a dakin wata AmaryaEbalsblog ya rubuto cewa wannan mutum an kama shi ne a yankin Opume da ke karamar hukumar Ogbia da ke jihar Bayelsa.Mijin Amaryar ne dai ya kama wannan kwarton a yayin da yake kokarin neman biyan bukata da ita wannan Amaryar a gadon mijin ta kuma a cikin dakin sabon mijin nata.
Shi dai wannan kwarton lallai yana da karfin hali
An kama kwarto da yayi shige a dakin wata Amarya An kama kwarto da yayi shige a dakin wata Amarya Reviewed by on October 19, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.